Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 38 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿وَٱلسَّارِقُ وَٱلسَّارِقَةُ فَٱقۡطَعُوٓاْ أَيۡدِيَهُمَا جَزَآءَۢ بِمَا كَسَبَا نَكَٰلٗا مِّنَ ٱللَّهِۗ وَٱللَّهُ عَزِيزٌ حَكِيمٞ ﴾
[المَائدة: 38]
﴿والسارق والسارقة فاقطعوا أيديهما جزاء بما كسبا نكالا من الله والله عزيز﴾ [المَائدة: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ɓarawo da ɓarauniya sai ku yanke hannuwansu, bisa sakamako ga abin da suka tsirfanta, a kan azaba daga Allah. Kuma Allah Mabuwayi ne, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ɓarawo da ɓarauniya sai ku yanke hannuwansu, bisa sakamako ga abin da suka tsirfanta, a kan azaba daga Allah. Kuma Allah Mabuwayi ne, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ɓarãwo da ɓarauniya sai ku yanke hannuwansu, bisa sakamako ga abin da suka tsirfanta, a kan azãba daga Allah. Kuma Allah Mabuwãyi ne, Mai hikima |