Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 4 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿يَسۡـَٔلُونَكَ مَاذَآ أُحِلَّ لَهُمۡۖ قُلۡ أُحِلَّ لَكُمُ ٱلطَّيِّبَٰتُ وَمَا عَلَّمۡتُم مِّنَ ٱلۡجَوَارِحِ مُكَلِّبِينَ تُعَلِّمُونَهُنَّ مِمَّا عَلَّمَكُمُ ٱللَّهُۖ فَكُلُواْ مِمَّآ أَمۡسَكۡنَ عَلَيۡكُمۡ وَٱذۡكُرُواْ ٱسۡمَ ٱللَّهِ عَلَيۡهِۖ وَٱتَّقُواْ ٱللَّهَۚ إِنَّ ٱللَّهَ سَرِيعُ ٱلۡحِسَابِ ﴾
[المَائدة: 4]
﴿يسألونك ماذا أحل لهم قل أحل لكم الطيبات وما علمتم من الجوارح﴾ [المَائدة: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Suna tambayar ka cewa mene ne aka halatta musu? Ka ce: "An halatta muku abubuwa masu daɗi da abin da kuka sanar (farauta) daga masu yin miki, kuna masu sakinsu daga hannuwanku, kuna sanar da su daga abin da Allah Ya sanar da ku. To, ku ci daga abin da suka kama saboda ku, kuma ku ambaci sunan Allah a kansa, kuma ku bi Allah da taƙawa. Lalle ne Allah Mai gaugawar sakamako da yawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna tambayar ka cewa mene ne aka halatta musu? Ka ce: "An halatta muku abubuwa masu daɗi da abin da kuka sanar (farauta) daga masu yin miki, kuna masu sakinsu daga hannuwanku, kuna sanar da su daga abin da Allah Ya sanar da ku. To, ku ci daga abin da suka kama saboda ku, kuma ku ambaci sunan Allah a kansa, kuma ku bi Allah da taƙawa. Lalle ne Allah Mai gaugawar sakamako da yawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna tambayar ka cewa mene ne aka halatta musu? Ka ce: "An halatta muku abũbuwa mãsu dãɗi da abin da kuka sanar (farauta) daga mãsu yin mĩki, kunã mãsu sakinsu daga hannuwanku, kunã sanar da su daga abin da Allah Ya sanar da ku. To, ku ci daga abin da suka kama sabõda ku, kuma ku ambaci sunan Allah a kansa, kuma ku bi Allah da taƙawa. Lalle ne Allah Mai gaugawar sakamako da yawã ne |