Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 43 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿وَكَيۡفَ يُحَكِّمُونَكَ وَعِندَهُمُ ٱلتَّوۡرَىٰةُ فِيهَا حُكۡمُ ٱللَّهِ ثُمَّ يَتَوَلَّوۡنَ مِنۢ بَعۡدِ ذَٰلِكَۚ وَمَآ أُوْلَٰٓئِكَ بِٱلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[المَائدة: 43]
﴿وكيف يحكمونك وعندهم التوراة فيها حكم الله ثم يتولون من بعد ذلك﴾ [المَائدة: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma yaya suke gabatar da kai ga hukunci, alhali a wurinsu akwai Attaura, a cikinta akwai hukuncin Allah, sa'an nan kuma suna karkacewa a bayan wannan? waɗannan ba muminai ba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma yaya suke gabatar da kai ga hukunci, alhali a wurinsu akwai Attaura, a cikinta akwai hukuncin Allah, sa'an nan kuma suna karkacewa a bayan wannan? waɗannan ba muminai ba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma yãya suke gabãtar da kai ga hukunci, alhãli a wurinsu akwai Attaura, a cikinta akwai hukuncin Allah, sa'an nan kuma sunã karkacewa a bãyan wannan? waɗannan bã muminai ba ne |