Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 42 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿سَمَّٰعُونَ لِلۡكَذِبِ أَكَّٰلُونَ لِلسُّحۡتِۚ فَإِن جَآءُوكَ فَٱحۡكُم بَيۡنَهُمۡ أَوۡ أَعۡرِضۡ عَنۡهُمۡۖ وَإِن تُعۡرِضۡ عَنۡهُمۡ فَلَن يَضُرُّوكَ شَيۡـٔٗاۖ وَإِنۡ حَكَمۡتَ فَٱحۡكُم بَيۡنَهُم بِٱلۡقِسۡطِۚ إِنَّ ٱللَّهَ يُحِبُّ ٱلۡمُقۡسِطِينَ ﴾
[المَائدة: 42]
﴿سماعون للكذب أكالون للسحت فإن جاءوك فاحكم بينهم أو أعرض عنهم وإن﴾ [المَائدة: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Masu yawan saurare* ga ƙarya ne, masu yawan ci ga haram, to, idan sun zo maka, sai ka yi hukunci a tsakaninsu ko ka bijira daga gare su. Kuma idan ka bijira daga gare su, to, ba za su cuce ka da kome ba, kuma idan ka yi hukunci, to, sai ka hukunta a tsakaninsu da adalci. Lalle ne, Allah Yana son masu adalci |
Abubakar Mahmoud Gumi Masu yawan saurare ga ƙarya ne, masu yawan ci ga haram, to, idan sun zo maka, sai ka yi hukunci a tsakaninsu ko ka bijira daga gare su. Kuma idan ka bijira daga gare su, to, ba za su cuce ka da kome ba, kuma idan ka yi hukunci, to, sai ka hukunta a tsakaninsu da adalci. Lalle ne, Allah Yana son masu adalci |
Abubakar Mahmoud Gumi Mãsu yawan saurãre ga ƙarya ne, mãsu yawan ci ga haram, to, idan sun zo maka, sai ka yi hukunci a tsakãninsu kõ ka bijira daga gare su. Kuma idan ka bijira daga gare su, to, bã zã su cuce ka da kõme ba, kuma idan ka yi hukunci, to, sai ka hukunta a tsakãninsu da ãdalci. Lalle ne, Allah Yanã son mãsu ãdalci |