×

Kuma Mun saukar da Littãfi zuwa gare ka da gaskiya, yanã mai 5:48 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:48) ayat 48 in Hausa

5:48 Surah Al-Ma’idah ayat 48 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 48 - المَائدة - Page - Juz 6

﴿وَأَنزَلۡنَآ إِلَيۡكَ ٱلۡكِتَٰبَ بِٱلۡحَقِّ مُصَدِّقٗا لِّمَا بَيۡنَ يَدَيۡهِ مِنَ ٱلۡكِتَٰبِ وَمُهَيۡمِنًا عَلَيۡهِۖ فَٱحۡكُم بَيۡنَهُم بِمَآ أَنزَلَ ٱللَّهُۖ وَلَا تَتَّبِعۡ أَهۡوَآءَهُمۡ عَمَّا جَآءَكَ مِنَ ٱلۡحَقِّۚ لِكُلّٖ جَعَلۡنَا مِنكُمۡ شِرۡعَةٗ وَمِنۡهَاجٗاۚ وَلَوۡ شَآءَ ٱللَّهُ لَجَعَلَكُمۡ أُمَّةٗ وَٰحِدَةٗ وَلَٰكِن لِّيَبۡلُوَكُمۡ فِي مَآ ءَاتَىٰكُمۡۖ فَٱسۡتَبِقُواْ ٱلۡخَيۡرَٰتِۚ إِلَى ٱللَّهِ مَرۡجِعُكُمۡ جَمِيعٗا فَيُنَبِّئُكُم بِمَا كُنتُمۡ فِيهِ تَخۡتَلِفُونَ ﴾
[المَائدة: 48]

Kuma Mun saukar da Littãfi zuwa gare ka da gaskiya, yanã mai gaskatãwa ga abin da yake a gaba gare shi daga Littãfi (Attaura da Injĩla), kuma mai halartãwa a kansa. sai ka yi hukunci a tsakãninsu da abin da Allah Ya saukar kuma kada ka bĩbiyi son zũciyõyinsu daga abin da ya zo maka daga gaskiya.* Ga kõwanne daga gare ku Mun sanya sharĩa da hanya (ta bin ta). Kuma dã Allah Yã so, dã Yã sanya ku al'umma guda, kuma amma dõmin Ya jarraba ku a cikin abin da Ya bã ku. Sai ku yi tsere ga ayyukan alheri. Zuwa ga Allah makõmarku take gabã ɗaya. Sa'an nan Ya bã ku lãbãri ga abin da kuka kasance kunã sãɓãwa a cikinsa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وأنـزلنا إليك الكتاب بالحق مصدقا لما بين يديه من الكتاب ومهيمنا عليه, باللغة الهوسا

﴿وأنـزلنا إليك الكتاب بالحق مصدقا لما بين يديه من الكتاب ومهيمنا عليه﴾ [المَائدة: 48]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma Mun saukar da Littafi zuwa gare ka da gaskiya, yana mai gaskatawa ga abin da yake a gaba gare shi daga Littafi (Attaura da Injila), kuma mai halartawa a kansa. sai ka yi hukunci a tsakaninsu da abin da Allah Ya saukar kuma kada ka bibiyi son zuciyoyinsu daga abin da ya zo maka daga gaskiya.* Ga kowanne daga gare ku Mun sanya sharia da hanya (ta bin ta). Kuma da Allah Ya so, da Ya sanya ku al'umma guda, kuma amma domin Ya jarraba ku a cikin abin da Ya ba ku. Sai ku yi tsere ga ayyukan alheri. Zuwa ga Allah makomarku take gaba ɗaya. Sa'an nan Ya ba ku labari ga abin da kuka kasance kuna saɓawa a cikinsa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Mun saukar da Littafi zuwa gare ka da gaskiya, yana mai gaskatawa ga abin da yake a gaba gare shi daga Littafi (Attaura da Injila), kuma mai halartawa a kansa. sai ka yi hukunci a tsakaninsu da abin da Allah Ya saukar kuma kada ka bibiyi son zuciyoyiniu daga abin da ya zo maka daga gaskiya. Ga kowanne daga gare ku Mun sanya sharia da hanya (ta bin ta). Kuma da Allah Ya so, da Ya sanya ku al'umma guda, kuma amma domin Ya jarraba ku a cikin abin da Ya ba ku. Sai ku yi tsere ga ayyukan alheri. Zuwa ga Allah makomarku take gaba ɗaya. Sa'an nan Ya ba ku labari ga abin da kuka kasance kuna saɓawa a cikinsa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Mun saukar da Littãfi zuwa gare ka da gaskiya, yanã mai gaskatãwa ga abin da yake a gaba gare shi daga Littãfi (Attaura da Injĩla), kuma mai halartãwa a kansa. sai ka yi hukunci a tsakãninsu da abin da Allah Ya saukar kuma kada ka bĩbiyi son zũciyõyiniu daga abin da ya zo maka daga gaskiya. Ga kõwanne daga gare ku Mun sanya sharĩa da hanya (ta bin ta). Kuma dã Allah Yã so, dã Yã sanya ku al'umma guda, kuma amma dõmin Ya jarraba ku a cikin abin da Ya bã ku. Sai ku yi tsere ga ayyukan alheri. Zuwa ga Allah makõmarku take gabã ɗaya. Sa'an nan Ya bã ku lãbãri ga abin da kuka kasance kunã sãɓãwa a cikinsa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek