×

Kuma sai mutãnen injĩla su yi hukunci da abin da Allah ya 5:47 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:47) ayat 47 in Hausa

5:47 Surah Al-Ma’idah ayat 47 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 47 - المَائدة - Page - Juz 6

﴿وَلۡيَحۡكُمۡ أَهۡلُ ٱلۡإِنجِيلِ بِمَآ أَنزَلَ ٱللَّهُ فِيهِۚ وَمَن لَّمۡ يَحۡكُم بِمَآ أَنزَلَ ٱللَّهُ فَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡفَٰسِقُونَ ﴾
[المَائدة: 47]

Kuma sai mutãnen injĩla su yi hukunci da abin da Allah ya saukar a cikinta. Kuma wanda bai yi hukunci ba da abin da Allah ya saukar, to, waɗannan su ne fãsiƙai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وليحكم أهل الإنجيل بما أنـزل الله فيه ومن لم يحكم بما أنـزل, باللغة الهوسا

﴿وليحكم أهل الإنجيل بما أنـزل الله فيه ومن لم يحكم بما أنـزل﴾ [المَائدة: 47]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma sai mutanen injila su yi hukunci da abin da Allah ya saukar a cikinta. Kuma wanda bai yi hukunci ba da abin da Allah ya saukar, to, waɗannan su ne fasiƙai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma sai mutanen injila su yi hukunci da abin da Allah ya saukar a cikinta. Kuma wanda bai yi hukunci ba da abin da Allah ya saukar, to, waɗannan su ne fasiƙai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma sai mutãnen injĩla su yi hukunci da abin da Allah ya saukar a cikinta. Kuma wanda bai yi hukunci ba da abin da Allah ya saukar, to, waɗannan su ne fãsiƙai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek