×

Shin, hukuncin Jãhiliyya* suke nema? Kuma wane ne mafi kyau ga hukunci 5:50 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:50) ayat 50 in Hausa

5:50 Surah Al-Ma’idah ayat 50 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 50 - المَائدة - Page - Juz 6

﴿أَفَحُكۡمَ ٱلۡجَٰهِلِيَّةِ يَبۡغُونَۚ وَمَنۡ أَحۡسَنُ مِنَ ٱللَّهِ حُكۡمٗا لِّقَوۡمٖ يُوقِنُونَ ﴾
[المَائدة: 50]

Shin, hukuncin Jãhiliyya* suke nema? Kuma wane ne mafi kyau ga hukunci daga Allah sabõda mutãne waɗanda suke yin yaƙĩni (tabbataccen ĩmãni)

❮ Previous Next ❯

ترجمة: أفحكم الجاهلية يبغون ومن أحسن من الله حكما لقوم يوقنون, باللغة الهوسا

﴿أفحكم الجاهلية يبغون ومن أحسن من الله حكما لقوم يوقنون﴾ [المَائدة: 50]

Abubakar Mahmood Jummi
Shin, hukuncin Jahiliyya* suke nema? Kuma wane ne mafi kyau ga hukunci daga Allah saboda mutane waɗanda suke yin yaƙini (tabbataccen imani)
Abubakar Mahmoud Gumi
Shin, hukuncin Jahiliyya suke nema? Kuma wane ne mafi kyau ga hukunci daga Allah saboda mutane waɗanda suke yin yaƙini (tabbataccen imani)
Abubakar Mahmoud Gumi
Shin, hukuncin Jãhiliyya suke nema? Kuma wane ne mafi kyau ga hukunci daga Allah sabõda mutãne waɗanda suke yin yaƙĩni (tabbataccen ĩmãni)
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek