Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 57 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا تَتَّخِذُواْ ٱلَّذِينَ ٱتَّخَذُواْ دِينَكُمۡ هُزُوٗا وَلَعِبٗا مِّنَ ٱلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡكِتَٰبَ مِن قَبۡلِكُمۡ وَٱلۡكُفَّارَ أَوۡلِيَآءَۚ وَٱتَّقُواْ ٱللَّهَ إِن كُنتُم مُّؤۡمِنِينَ ﴾
[المَائدة: 57]
﴿ياأيها الذين آمنوا لا تتخذوا الذين اتخذوا دينكم هزوا ولعبا من الذين﴾ [المَائدة: 57]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku riƙi waɗanda suka riƙi addininku bisa izgili da wasa, daga waɗanda aka bai wa Littafi daga gabaninku da kafirai, masoya, Kuma ku bi Allah da taƙawa idan kun kasance muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku riƙi waɗanda suka riƙi addininku bisa izgili da wasa, daga waɗanda aka bai wa Littafi daga gabaninku da kafirai, masoya, Kuma ku bi Allah da taƙawa idan kun kasance muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku riƙi waɗanda suka riƙi addininku bisa izgili da wãsa, daga waɗanda aka bai wa Littãfi daga gabãninku da kãfirai, masõya, Kuma ku bi Allah da taƙawa idan kun kasance muminai |