Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 61 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿وَإِذَا جَآءُوكُمۡ قَالُوٓاْ ءَامَنَّا وَقَد دَّخَلُواْ بِٱلۡكُفۡرِ وَهُمۡ قَدۡ خَرَجُواْ بِهِۦۚ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا كَانُواْ يَكۡتُمُونَ ﴾
[المَائدة: 61]
﴿وإذا جاءوكم قالوا آمنا وقد دخلوا بالكفر وهم قد خرجوا به والله﴾ [المَائدة: 61]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan sun zo muku sai su ce: "Mun yi imani." Alhali kuwa haƙiƙa, sun shigo da kafirci, kuma su lalle ne, sun fita da shi, kuma Allah ne Mafi sani ga abin da suka kasance suna ɓoyewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun zo muku sai su ce: "Mun yi imani." Alhali kuwa haƙiƙa, sun shigo da kafirci, kuma su lalle ne, sun fita da shi, kuma Allah ne Mafi sani ga abin da suka kasance suna ɓoyewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun zo muku sai su ce: "Mun yi ĩmãni." Alhãli kuwa haƙĩƙa, sun shigo da kãfirci, kuma su lalle ne, sun fita da shi, kuma Allah ne Mafi sani ga abin da suka kasance sunã ɓõyewa |