Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 74 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿أَفَلَا يَتُوبُونَ إِلَى ٱللَّهِ وَيَسۡتَغۡفِرُونَهُۥۚ وَٱللَّهُ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[المَائدة: 74]
﴿أفلا يتوبون إلى الله ويستغفرونه والله غفور رحيم﴾ [المَائدة: 74]
Abubakar Mahmood Jummi shin fa, ba su tuba zuwa ga Allah, kuma su neme Shi gafara, alhali kuwa Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi shin fa, ba su tuba zuwa ga Allah, kuma su neme Shi gafara, alhali kuwa Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi shin fã, bã su tuba zuwa ga Allah, kuma su neme Shi gãfara, alhãli kuwa Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |