Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 75 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿مَّا ٱلۡمَسِيحُ ٱبۡنُ مَرۡيَمَ إِلَّا رَسُولٞ قَدۡ خَلَتۡ مِن قَبۡلِهِ ٱلرُّسُلُ وَأُمُّهُۥ صِدِّيقَةٞۖ كَانَا يَأۡكُلَانِ ٱلطَّعَامَۗ ٱنظُرۡ كَيۡفَ نُبَيِّنُ لَهُمُ ٱلۡأٓيَٰتِ ثُمَّ ٱنظُرۡ أَنَّىٰ يُؤۡفَكُونَ ﴾
[المَائدة: 75]
﴿ما المسيح ابن مريم إلا رسول قد خلت من قبله الرسل وأمه﴾ [المَائدة: 75]
Abubakar Mahmood Jummi Masihu ɗan Maryama bai zama ba face Manzo ne kawai, haƙiƙa, manzanni sun shige dage gabaninsa, kuma uwarsa siddika* ce. Sun kasance suna cin abinci. Ka duba yadda Muke bayyana musu ayoyi. Sa'an nan kuma ka duba yadda ake karkatar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Masihu ɗan Maryama bai zama ba face Manzo ne kawai, haƙiƙa, manzanni sun shige dage gabaninsa, kuma uwarsa siddika ce. Sun kasance suna cin abinci. Ka duba yadda Muke bayyana musu ayoyi. Sa'an nan kuma ka duba yadda ake karkatar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Masĩhu ɗan Maryama bai zama ba fãce Manzo ne kawai, haƙĩƙa, manzanni sun shige dage gabãninsa, kuma uwarsa siddika ce. Sun kasance sunã cin abinci. Ka duba yadda Muke bayyana musu ãyõyi. Sa'an nan kuma ka duba yadda ake karkatar da su |