×

Lalle ne, haƙĩƙa, waɗanda suka ce: "Allah na ukun uku ne," sun 5:73 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:73) ayat 73 in Hausa

5:73 Surah Al-Ma’idah ayat 73 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 73 - المَائدة - Page - Juz 6

﴿لَّقَدۡ كَفَرَ ٱلَّذِينَ قَالُوٓاْ إِنَّ ٱللَّهَ ثَالِثُ ثَلَٰثَةٖۘ وَمَا مِنۡ إِلَٰهٍ إِلَّآ إِلَٰهٞ وَٰحِدٞۚ وَإِن لَّمۡ يَنتَهُواْ عَمَّا يَقُولُونَ لَيَمَسَّنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ مِنۡهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٌ ﴾
[المَائدة: 73]

Lalle ne, haƙĩƙa, waɗanda suka ce: "Allah na ukun uku ne," sun kãfirta, kuma babu wani abin bautãwa fãce Ubangiji Guda. Kuma idan ba su hanu daga abin da suke faɗa ba, haƙĩƙa, wata azãba mai raɗaɗi tãnã shãfar waɗanda suka kãfirta daga gare su

❮ Previous Next ❯

ترجمة: لقد كفر الذين قالوا إن الله ثالث ثلاثة وما من إله إلا, باللغة الهوسا

﴿لقد كفر الذين قالوا إن الله ثالث ثلاثة وما من إله إلا﴾ [المَائدة: 73]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne, haƙiƙa, waɗanda suka ce: "Allah na ukun uku ne," sun kafirta, kuma babu wani abin bautawa face Ubangiji Guda. Kuma idan ba su hanu daga abin da suke faɗa ba, haƙiƙa, wata azaba mai raɗaɗi tana shafar waɗanda suka kafirta daga gare su
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne, haƙiƙa, waɗanda suka ce: "Allah na ukun uku ne," sun kafirta, kuma babu wani abin bautawa face Ubangji Guda. Kuma idan ba su hanu daga abin da suke faɗa ba, haƙiƙa, wata azaba mai raɗaɗi tana shafar waɗanda suka kafirta daga gare su
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne, haƙĩƙa, waɗanda suka ce: "Allah na ukun uku ne," sun kãfirta, kuma babu wani abin bautãwa fãce Ubangji Guda. Kuma idan ba su hanu daga abin da suke faɗa ba, haƙĩƙa, wata azãba mai raɗaɗi tãnã shãfar waɗanda suka kãfirta daga gare su
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek