Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 76 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿قُلۡ أَتَعۡبُدُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ مَا لَا يَمۡلِكُ لَكُمۡ ضَرّٗا وَلَا نَفۡعٗاۚ وَٱللَّهُ هُوَ ٱلسَّمِيعُ ٱلۡعَلِيمُ ﴾
[المَائدة: 76]
﴿قل أتعبدون من دون الله ما لا يملك لكم ضرا ولا نفعا﴾ [المَائدة: 76]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ashe kuna bauta wa, baicin Allah, abin da ba ya mallakar wata cuta saboda ku kuma haka wani amfani* alhali kuwa Allah Shi ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ashe kuna bauta wa, baicin Allah, abin da ba ya mallakar wata cuta saboda ku kuma haka wani amfani alhali kuwa Allah Shi ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ashe kunã bauta wa, baicin Allah, abin da ba ya mallakar wata cuta sabõda ku kuma haka wani amfani alhãli kuwa Allah Shi ne Mai ji, Masani |