Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 83 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿وَإِذَا سَمِعُواْ مَآ أُنزِلَ إِلَى ٱلرَّسُولِ تَرَىٰٓ أَعۡيُنَهُمۡ تَفِيضُ مِنَ ٱلدَّمۡعِ مِمَّا عَرَفُواْ مِنَ ٱلۡحَقِّۖ يَقُولُونَ رَبَّنَآ ءَامَنَّا فَٱكۡتُبۡنَا مَعَ ٱلشَّٰهِدِينَ ﴾
[المَائدة: 83]
﴿وإذا سمعوا ما أنـزل إلى الرسول ترى أعينهم تفيض من الدمع مما﴾ [المَائدة: 83]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan suka ji abin da aka saukar zuwa ga Manzo, kana ganin idanunsu suna zubar da hawaye, saboda abin da suka sani daga gaskiya, suna cewa: "Ya Ubangijinmu! Mun yi imani, sai ka rubuta mu tare da masu shaida |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan suka ji abin da aka saukar zuwa ga Manzo, kana ganin idanunsu suna zubar da hawaye, saboda abin da suka sani daga gaskiya, suna cewa: "Ya Ubangijinmu! Mun yi imani, sai ka rubuta mu tare da masu shaida |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan suka ji abin da aka saukar zuwa ga Manzo, kanã ganin idanunsu sunã zubar da hawãye, sabõda abin da suka sani daga gaskiya, sunã cewa: "Yã Ubangijinmu! Mun yi ĩmãni, sai ka rubuta mu tãre da mãsu shaida |