Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 82 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿۞ لَتَجِدَنَّ أَشَدَّ ٱلنَّاسِ عَدَٰوَةٗ لِّلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱلۡيَهُودَ وَٱلَّذِينَ أَشۡرَكُواْۖ وَلَتَجِدَنَّ أَقۡرَبَهُم مَّوَدَّةٗ لِّلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱلَّذِينَ قَالُوٓاْ إِنَّا نَصَٰرَىٰۚ ذَٰلِكَ بِأَنَّ مِنۡهُمۡ قِسِّيسِينَ وَرُهۡبَانٗا وَأَنَّهُمۡ لَا يَسۡتَكۡبِرُونَ ﴾
[المَائدة: 82]
﴿لتجدن أشد الناس عداوة للذين آمنوا اليهود والذين أشركوا ولتجدن أقربهم مودة﴾ [المَائدة: 82]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne kana samun mafiya tsananin mutane a adawa ga waɗanda suka yi imani, Yahudu ne da waɗanda suka yi shirki. Kuma lalle ne kana samun mafiya kusantarsu a soyayya ga waɗanda suka yi imani su ne waɗanda suka ce: "Lalle mu ne Nasara." Wancan kuwa saboda akwai ¡issawa da ruhubanawa* daga cikinsu. Kuma lalle ne su, ba su yin girman kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne kana samun mafiya tsananin mutane a adawa ga waɗanda suka yi imani, Yahudu ne da waɗanda suka yi shirki. Kuma lalle ne kana samun mafiya kusantarsu a soyayya ga waɗanda suka yi imani su ne waɗanda suka ce: "Lalle mu ne Nasara." Wancan kuwa saboda akwai ¡issawa da ruhubanawa daga cikinsu. Kuma lalle ne su, ba su yin girman kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne kana sãmun mafiya tsananin mutãne a adãwa ga waɗanda suka yi ĩmãni, Yahudu ne da waɗanda suka yi shirki. Kuma lalle ne kanã sãmun mafiya kusantarsu a sõyayya ga waɗanda suka yi ĩmãni su ne waɗanda suka ce: "Lalle mu ne Nasãra." Wancan kuwa sabõda akwai ¡issawa da ruhubãnãwa daga cikinsu. Kuma lalle ne su, bã su yin girman kai |