Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 84 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿وَمَا لَنَا لَا نُؤۡمِنُ بِٱللَّهِ وَمَا جَآءَنَا مِنَ ٱلۡحَقِّ وَنَطۡمَعُ أَن يُدۡخِلَنَا رَبُّنَا مَعَ ٱلۡقَوۡمِ ٱلصَّٰلِحِينَ ﴾
[المَائدة: 84]
﴿وما لنا لا نؤمن بالله وما جاءنا من الحق ونطمع أن يدخلنا﴾ [المَائدة: 84]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mene ne yake gare mu, ba za mu yi imani daAllah ba, da kuma abin da ya zo mana daga gaskiya, kuma muna gurin Ubangijinmu Ya shigar da mu tare da mutane salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mene ne yake gare mu, ba za mu yi imani daAllah ba, da kuma abin da ya zo mana daga gaskiya, kuma muna gurin Ubangijinmu Ya shigar da mu tare da mutane salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mene ne yake gare mu, bã zã mu yi ĩmãni daAllah ba, da kuma abin da ya zo mana daga gaskiya, kuma munã gurin Ubangijinmu Ya shigar da mu tãre da mutãne sãlihai |