Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 38 - قٓ - Page - Juz 26
﴿وَلَقَدۡ خَلَقۡنَا ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ وَمَا بَيۡنَهُمَا فِي سِتَّةِ أَيَّامٖ وَمَا مَسَّنَا مِن لُّغُوبٖ ﴾
[قٓ: 38]
﴿ولقد خلقنا السموات والأرض وما بينهما في ستة أيام وما مسنا من﴾ [قٓ: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun halitta sammai da ƙasa da abin da ke a tsakaninsu, a cikin kwanaki shida, alhali wata'yar wahala ba ta shafe Mu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun halitta sammai da ƙasa da abin da ke a tsakaninsu, a cikin kwanaki shida, alhali wata'yar wahala ba ta shafe Mu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun halitta sammai da ƙasã da abin da ke a tsakãninsu, a cikin kwãnaki shida, alhãli wata'yar wahala ba ta shãfe Mu ba |