Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 39 - قٓ - Page - Juz 26
﴿فَٱصۡبِرۡ عَلَىٰ مَا يَقُولُونَ وَسَبِّحۡ بِحَمۡدِ رَبِّكَ قَبۡلَ طُلُوعِ ٱلشَّمۡسِ وَقَبۡلَ ٱلۡغُرُوبِ ﴾
[قٓ: 39]
﴿فاصبر على ما يقولون وسبح بحمد ربك قبل طلوع الشمس وقبل الغروب﴾ [قٓ: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, ka yi haƙuri a kan abin da suke fada, kuma ka yi tasihi* game da gode wa Ubangijinka (watau ka yi salla) a gabanin fitowar rana da gabanin ɓacewarta |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, ka yi haƙuri a kan abin da suke fada, kuma ka yi tasihi game da gode wa Ubangijinka (watau ka yi salla) a gabanin fitowar rana da gabanin ɓacewarta |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, ka yi haƙuri a kan abin da suke fadã, kuma ka yi tasĩhi game da gõdẽ wa Ubangijinka (watau ka yi salla) a gabãnin fitõwar rãnã da gabãnin ɓacẽwarta |