Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 37 - قٓ - Page - Juz 26
﴿إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَذِكۡرَىٰ لِمَن كَانَ لَهُۥ قَلۡبٌ أَوۡ أَلۡقَى ٱلسَّمۡعَ وَهُوَ شَهِيدٞ ﴾
[قٓ: 37]
﴿إن في ذلك لذكرى لمن كان له قلب أو ألقى السمع وهو﴾ [قٓ: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, a cikin wancan, akwai tunatarwa ga wanda zuciyarsa ta kasance gare shi, ko kuwa ya jefa sauraro, alhali kuwa yana halarce (da hankalinsa) |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, a cikin wancan, akwai tunatarwa ga wanda zuciyarsa ta kasance gare shi, ko kuwa ya jefa sauraro, alhali kuwa yana halarce (da hankalinsa) |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, a cikin wancan, akwai tunãtarwa ga wanda zũciyarsa ta kasance gare shi, kõ kuwa ya jẽfa saurãro, alhãli kuwa yanã halarce (da hankalinsa) |