Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 29 - الذَّاريَات - Page - Juz 26
﴿فَأَقۡبَلَتِ ٱمۡرَأَتُهُۥ فِي صَرَّةٖ فَصَكَّتۡ وَجۡهَهَا وَقَالَتۡ عَجُوزٌ عَقِيمٞ ﴾
[الذَّاريَات: 29]
﴿فأقبلت امرأته في صرة فصكت وجهها وقالت عجوز عقيم﴾ [الذَّاريَات: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Sai matarsa ta fuskanta cikin ƙyallowa, har ta mari fuskarta kuma ta ce: "Tsohuwa bakarariya (za ta haihu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai matarsa ta fuskanta cikin ƙyallowa, har ta mari fuskarta kuma ta ce: "Tsohuwa bakarariya (za ta haihu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai matarsa ta fuskanta cikin ƙyallõwa, har ta mari fuskarta kuma ta ce: "Tsõhuwa bakarãriya (zã ta haihu) |