Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 28 - الذَّاريَات - Page - Juz 26
﴿فَأَوۡجَسَ مِنۡهُمۡ خِيفَةٗۖ قَالُواْ لَا تَخَفۡۖ وَبَشَّرُوهُ بِغُلَٰمٍ عَلِيمٖ ﴾
[الذَّاريَات: 28]
﴿فأوجس منهم خيفة قالوا لا تخف وبشروه بغلام عليم﴾ [الذَّاريَات: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ya ji tsoro daga gare su. Suka ce: "Kada kaji tsoro." Kuma suka yi masa bushara da (haihuwar) wani yaro mai ilmi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya ji tsoro daga gare su. Suka ce: "Kada kaji tsoro." Kuma suka yi masa bushara da (haihuwar) wani yaro mai ilmi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya ji tsõro daga gare su. Suka ce: "Kada kaji tsõro." Kuma suka yi masa bushãra da (haihuwar) wani yaro mai ilmi |