Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 37 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿وَتَرَكۡنَا فِيهَآ ءَايَةٗ لِّلَّذِينَ يَخَافُونَ ٱلۡعَذَابَ ٱلۡأَلِيمَ ﴾
[الذَّاريَات: 37]
﴿وتركنا فيها آية للذين يخافون العذاب الأليم﴾ [الذَّاريَات: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka bar wata aya, a cikinta, ga waɗanda ke jin tsoron azaba, mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka bar wata aya, a cikinta, ga waɗanda ke jin tsoron azaba, mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka bar wata ãyã, a cikinta, ga waɗanda ke jin tsõron azãba, mai raɗaɗi |