Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 38 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿وَفِي مُوسَىٰٓ إِذۡ أَرۡسَلۡنَٰهُ إِلَىٰ فِرۡعَوۡنَ بِسُلۡطَٰنٖ مُّبِينٖ ﴾
[الذَّاريَات: 38]
﴿وفي موسى إذ أرسلناه إلى فرعون بسلطان مبين﴾ [الذَّاريَات: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ga Musa, a lokacin da Muka aiko shi zuwa ga Fir'auna da wani dalili bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga Musa, a lokacin da Muka aiko shi zuwa ga Fir'auna da wani dalili bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga Mũsã, a lõkacin da Muka aiko shi zuwa ga Fir'auna da wani dalĩli bayyananne |