Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 39 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿فَتَوَلَّىٰ بِرُكۡنِهِۦ وَقَالَ سَٰحِرٌ أَوۡ مَجۡنُونٞ ﴾
[الذَّاريَات: 39]
﴿فتولى بركنه وقال ساحر أو مجنون﴾ [الذَّاريَات: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ya juya baya tare da ƙarfinsa, kuma ya ce: "Mai sihiri ne ko kuwa mahaukaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya juya baya tare da ƙarfinsa, kuma ya ce: "Mai sihiri ne ko kuwa mahaukaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya jũya bãya tãre da ƙarfinsa, kuma ya ce: "Mai sihiri ne kõ kuwa mahaukaci |