Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 50 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿فَفِرُّوٓاْ إِلَى ٱللَّهِۖ إِنِّي لَكُم مِّنۡهُ نَذِيرٞ مُّبِينٞ ﴾
[الذَّاريَات: 50]
﴿ففروا إلى الله إني لكم منه نذير مبين﴾ [الذَّاريَات: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka ku gudu zuwa ga Allah, lalle ni mai gargaɗi kawai ne a gare ku, mai bayyanannen gargaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka ku gudu zuwa ga Allah, lalle ni mai gargaɗi kawai ne a gare ku, mai bayyanannen gargaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka ku gudu zuwa ga Allah, lalle nĩ mai gargaɗi kawai ne a gare ku, mai bayyanannen gargaɗi |