Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 49 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿وَمِن كُلِّ شَيۡءٍ خَلَقۡنَا زَوۡجَيۡنِ لَعَلَّكُمۡ تَذَكَّرُونَ ﴾
[الذَّاريَات: 49]
﴿ومن كل شيء خلقنا زوجين لعلكم تذكرون﴾ [الذَّاريَات: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga kome Mun halitta nau'i biyu, watakila za ku yi tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga kome Mun halitta nau'i biyu, watakila za ku yi tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga kõme Mun halitta nau'i biyu, watakila zã ku yi tunãni |