Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 51 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿وَلَا تَجۡعَلُواْ مَعَ ٱللَّهِ إِلَٰهًا ءَاخَرَۖ إِنِّي لَكُم مِّنۡهُ نَذِيرٞ مُّبِينٞ ﴾
[الذَّاريَات: 51]
﴿ولا تجعلوا مع الله إلها آخر إني لكم منه نذير مبين﴾ [الذَّاريَات: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ku sanya, tare da Allah wani abin bautawa na dabam, lalle ni, mai gargaɗi kawai ne a gare ku, mai bayyanannen gargaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku sanya, tare da Allah wani abin bautawa na dabam, lalle ni, mai gargaɗi kawai ne a gare ku, mai bayyanannen gargaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku sanya, tãre da Allah wani abin bautãwa na dabam, lalle nĩ, mai gargaɗi kawai ne a gare ku, mai bayyanannen gargaɗi |