Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 53 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿أَتَوَاصَوۡاْ بِهِۦۚ بَلۡ هُمۡ قَوۡمٞ طَاغُونَ ﴾
[الذَّاريَات: 53]
﴿أتواصوا به بل هم قوم طاغون﴾ [الذَّاريَات: 53]
Abubakar Mahmood Jummi shin, suna yi wa juna wasiyya da shi ne? A'a, su dai mutane ne masu girman kai |
Abubakar Mahmoud Gumi shin, suna yi wa juna wasiyya da shi ne? A'a, su dai mutane ne masu girman kai |
Abubakar Mahmoud Gumi shin, sunã yi wa jũna wasiyya da shi ne? Ã'a, sũ dai mutãne ne mãsu girman kai |