Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 52 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿كَذَٰلِكَ مَآ أَتَى ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِم مِّن رَّسُولٍ إِلَّا قَالُواْ سَاحِرٌ أَوۡ مَجۡنُونٌ ﴾
[الذَّاريَات: 52]
﴿كذلك ما أتى الذين من قبلهم من رسول إلا قالوا ساحر أو﴾ [الذَّاريَات: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Kamar haka dai wani Manzo bai je wa waɗanda ke gabaninsu ba face sun ce: "Mai sihiri ne ko mahaukaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar haka dai wani Manzo bai je wa waɗanda ke gabaninsu ba face sun ce: "Mai sihiri ne ko mahaukaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar haka dai wani Manzo bai jẽ wa waɗanda ke gabãninsu ba fãce sun ce: "Mai sihiri ne kõ mahaukaci |