Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 60 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿فَوَيۡلٞ لِّلَّذِينَ كَفَرُواْ مِن يَوۡمِهِمُ ٱلَّذِي يُوعَدُونَ ﴾
[الذَّاريَات: 60]
﴿فويل للذين كفروا من يومهم الذي يوعدون﴾ [الذَّاريَات: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, bone ya tabbata ga waɗanda suka kafirta, daga ranar su wadda aka yi musu alkawari |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, bone ya tabbata ga waɗanda suka kafirta, daga ranar su wadda aka yi musu alkawari |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, bone ya tabbata ga waɗanda suka kãfirta, daga rãnar su wadda aka yi musu alkawari |