Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 59 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿فَإِنَّ لِلَّذِينَ ظَلَمُواْ ذَنُوبٗا مِّثۡلَ ذَنُوبِ أَصۡحَٰبِهِمۡ فَلَا يَسۡتَعۡجِلُونِ ﴾
[الذَّاريَات: 59]
﴿فإن للذين ظلموا ذنوبا مثل ذنوب أصحابهم فلا يستعجلون﴾ [الذَّاريَات: 59]
Abubakar Mahmood Jummi To, lalle waɗanda suka yi zalunci suna da masaki (na ɗiban zunubi) kamar masakin abokansu, saboda haka kada su yi Mini gaggawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, lalle waɗanda suka yi zalunci suna da masaki (na ɗiban zunubi) kamar masakin abokansu, saboda haka kada su yi Mini gaggawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, lalle waɗanda suka yi zãlunci sunã da masaki (na ɗĩban zunubi) kamar masakin abõkansu, sabõda haka kada su yi Mini gaggãwa |