Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 18 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿فَٰكِهِينَ بِمَآ ءَاتَىٰهُمۡ رَبُّهُمۡ وَوَقَىٰهُمۡ رَبُّهُمۡ عَذَابَ ٱلۡجَحِيمِ ﴾
[الطُّور: 18]
﴿فاكهين بما آتاهم ربهم ووقاهم ربهم عذاب الجحيم﴾ [الطُّور: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Suna masu jin daɗi da abin da Ubangijinsu Ya ba su, kuma Ubangijinsu Ya tsare musu azabar Jahim |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna masu jin daɗi da abin da Ubangijinsu Ya ba su, kuma Ubangijinsu Ya tsare musu azabar Jahim |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã mãsu jin dãɗi da abin da Ubangijinsu Ya ba su, kuma Ubangijinsu Ya tsãre musu azãbar Jahĩm |