Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 19 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿كُلُواْ وَٱشۡرَبُواْ هَنِيٓـَٔۢا بِمَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ﴾
[الطُّور: 19]
﴿كلوا واشربوا هنيئا بما كنتم تعملون﴾ [الطُّور: 19]
Abubakar Mahmood Jummi (A ce musu): "Ku ci, ku sha, da ni'ima, domin abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi (A ce musu): "Ku ci, ku sha, da ni'ima, domin abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi (A ce musu): "Ku ci, ku sha, da ni'ima, dõmin abin da kuka kasance kunã aikatãwa |