×

Kuma waɗanda suka yi ĩmãni kuma zũriyarsu *suka bĩ su ga ĩmãnin, 52:21 Hausa translation

Quran infoHausaSurah AT-Tur ⮕ (52:21) ayat 21 in Hausa

52:21 Surah AT-Tur ayat 21 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 21 - الطُّور - Page - Juz 27

﴿وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَٱتَّبَعَتۡهُمۡ ذُرِّيَّتُهُم بِإِيمَٰنٍ أَلۡحَقۡنَا بِهِمۡ ذُرِّيَّتَهُمۡ وَمَآ أَلَتۡنَٰهُم مِّنۡ عَمَلِهِم مِّن شَيۡءٖۚ كُلُّ ٱمۡرِيِٕۭ بِمَا كَسَبَ رَهِينٞ ﴾
[الطُّور: 21]

Kuma waɗanda suka yi ĩmãni kuma zũriyarsu *suka bĩ su ga ĩmãnin, Mun riskar da zũriyarsu da su, alhãli kuwa bã da Mun rage musu kõme ba daga aikinsu, kõwane mutum jingina ne ga abin da ya sana'anta

❮ Previous Next ❯

ترجمة: والذين آمنوا واتبعتهم ذريتهم بإيمان ألحقنا بهم ذريتهم وما ألتناهم من عملهم, باللغة الهوسا

﴿والذين آمنوا واتبعتهم ذريتهم بإيمان ألحقنا بهم ذريتهم وما ألتناهم من عملهم﴾ [الطُّور: 21]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma waɗanda suka yi imani kuma zuriyarsu *suka bi su ga imanin, Mun riskar da zuriyarsu da su, alhali kuwa ba da Mun rage musu kome ba daga aikinsu, kowane mutum jingina ne ga abin da ya sana'anta
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗanda suka yi imani kuma zuriyarsu suka bi su ga imanin, Mun riskar da zuriyarsu da su, alhali kuwa ba da Mun rage musu kome ba daga aikinsu, kowane mutum jingina ne ga abin da ya sana'anta
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗanda suka yi ĩmãni kuma zũriyarsu suka bĩ su ga ĩmãnin, Mun riskar da zũriyarsu da su, alhãli kuwa bã da Mun rage musu kõme ba daga aikinsu, kõwane mutum jingina ne ga abin da ya sana'anta
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek