Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 20 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿مُتَّكِـِٔينَ عَلَىٰ سُرُرٖ مَّصۡفُوفَةٖۖ وَزَوَّجۡنَٰهُم بِحُورٍ عِينٖ ﴾
[الطُّور: 20]
﴿متكئين على سرر مصفوفة وزوجناهم بحور عين﴾ [الطُّور: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Suna kishingiɗe a kan karagu waɗanda ke cikin sahu, kuma Muka aurar da su waɗansu mata masu farin idanu, masu girmansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna kishingiɗe a kan karagu waɗanda ke cikin sahu, kuma Muka aurar da su waɗansu mata masu farin idanu, masu girmansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã kishingiɗe a kan karagu waɗanda ke cikin sahu, kuma Muka aurar da su waɗansu mãtã mãsu farin idãnu, mãsu girmansu |