Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 28 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿إِنَّا كُنَّا مِن قَبۡلُ نَدۡعُوهُۖ إِنَّهُۥ هُوَ ٱلۡبَرُّ ٱلرَّحِيمُ ﴾
[الطُّور: 28]
﴿إنا كنا من قبل ندعوه إنه هو البر الرحيم﴾ [الطُّور: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle mu mun kasance, a gabanin haka, muna kiran sa. Lalle Shi, Shi ne Mai kyautatawa, Mai rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle mu mun kasance, a gabanin haka, muna kiran sa. Lalle Shi, Shi ne Mai kyautatawa, Mai rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle mũ mun kasance, a gãbanin haka, munã kiran sa. Lalle Shĩ, Shĩ ne Mai kyautatãwa, Mai rahama |