Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 27 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿فَمَنَّ ٱللَّهُ عَلَيۡنَا وَوَقَىٰنَا عَذَابَ ٱلسَّمُومِ ﴾
[الطُّور: 27]
﴿فمن الله علينا ووقانا عذاب السموم﴾ [الطُّور: 27]
Abubakar Mahmood Jummi To, Allah Ya yi mana kyautar falala, kuma Ya tsare mana azabar iskar zafi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, Allah Ya yi mana kyautar falala, kuma Ya tsare mana azabar iskar zafi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, Allah Yã yi mana kyautar falala, kuma Yã tsare mana azãbar iskar zãfi |