Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 29 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿فَذَكِّرۡ فَمَآ أَنتَ بِنِعۡمَتِ رَبِّكَ بِكَاهِنٖ وَلَا مَجۡنُونٍ ﴾
[الطُّور: 29]
﴿فذكر فما أنت بنعمة ربك بكاهن ولا مجنون﴾ [الطُّور: 29]
Abubakar Mahmood Jummi To, ka tunatar kai fa saboda ni'imar Ubangjinka, ba boka kake ba, kuma ba mahaukaci ba |
Abubakar Mahmoud Gumi To, ka tunatar kai fa saboda ni'imar Ubangjinka, ba boka kake ba, kuma ba mahaukaci ba |
Abubakar Mahmoud Gumi To, ka tunãtar kai fa sabõda ni'imar Ubangjinka, bã bõka kake ba, kuma bã mahaukaci ba |