Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 32 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿أَمۡ تَأۡمُرُهُمۡ أَحۡلَٰمُهُم بِهَٰذَآۚ أَمۡ هُمۡ قَوۡمٞ طَاغُونَ ﴾
[الطُّور: 32]
﴿أم تأمرهم أحلامهم بهذا أم هم قوم طاغون﴾ [الطُّور: 32]
| Abubakar Mahmood Jummi Shin, hankulansu ne ke umarin su da wannan, ko kuwa su wasu mutane ne masu ƙetare haddi |
| Abubakar Mahmoud Gumi Shin, hankulansu ne ke umarin su da wannan, ko kuwa su wasu mutane ne masu ƙetare haddi |
| Abubakar Mahmoud Gumi Shin, hankulansu ne ke umarin su da wannan, kõ kuwa sũ wasu mutãne ne mãsu ƙetare haddi |