Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 31 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿قُلۡ تَرَبَّصُواْ فَإِنِّي مَعَكُم مِّنَ ٱلۡمُتَرَبِّصِينَ ﴾
[الطُّور: 31]
﴿قل تربصوا فإني معكم من المتربصين﴾ [الطُّور: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ku yi jira, domin ni ma lalle ina a cikin masu jira tare da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku yi jira, domin ni ma lalle ina a cikin masu jira tare da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku yi jira, domin nĩ ma lalle inã a cikin mãsu jira tãre da ku |