Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 43 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿أَمۡ لَهُمۡ إِلَٰهٌ غَيۡرُ ٱللَّهِۚ سُبۡحَٰنَ ٱللَّهِ عَمَّا يُشۡرِكُونَ ﴾
[الطُّور: 43]
﴿أم لهم إله غير الله سبحان الله عما يشركون﴾ [الطُّور: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, suna da wani abin bautawa ne wanda ba Allah ba? Tsarki ya tabbata ga Allah daga abin da suke yi na shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, suna da wani abin bautawa ne wanda ba Allah ba? Tsarki ya tabbata ga Allah daga abin da suke yi na shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, sunã da wani abin bautãwa ne wanda bã Allah ba? Tsarki ya tabbata ga Allah daga abin da suke yi na shirki |