Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 42 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿أَمۡ يُرِيدُونَ كَيۡدٗاۖ فَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ هُمُ ٱلۡمَكِيدُونَ ﴾
[الطُّور: 42]
﴿أم يريدون كيدا فالذين كفروا هم المكيدون﴾ [الطُّور: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, suna nufin wani kaidi ne? To, waɗanda suka kafirta su ne waɗanda ake yi wa kaidi |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, suna nufin wani kaidi ne? To, waɗanda suka kafirta su ne waɗanda ake yi wa kaidi |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, sunã nufin wani kaidi ne? To, waɗanda suka kãfirta sũ ne waɗanda ake yi wa kaidi |