Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 45 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿فَذَرۡهُمۡ حَتَّىٰ يُلَٰقُواْ يَوۡمَهُمُ ٱلَّذِي فِيهِ يُصۡعَقُونَ ﴾
[الطُّور: 45]
﴿فذرهم حتى يلاقوا يومهم الذي فيه يصعقون﴾ [الطُّور: 45]
Abubakar Mahmood Jummi To, ka bar su, sai sun haɗu da yinin nan da za a sumar da su a cikinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, ka bar su, sai sun haɗu da yinin nan da za a sumar da su a cikinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, ka bar su, sai sun haɗu da yinin nan da za a sũmar da su a cikinsa |