Quran with Hausa translation - Surah An-Najm ayat 35 - النَّجم - Page - Juz 27
﴿أَعِندَهُۥ عِلۡمُ ٱلۡغَيۡبِ فَهُوَ يَرَىٰٓ ﴾
[النَّجم: 35]
﴿أعنده علم الغيب فهو يرى﴾ [النَّجم: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, akwai ilmin gaibi a wurinsa, Saboda haka yana ganin gaibin |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, akwai ilmin gaibi a wurinsa, Saboda haka yana ganin gaibin |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, akwai ilmin gaibi a wurinsa, Sabõda haka yanã ganin gaibin |