Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 18 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿كَذَّبَتۡ عَادٞ فَكَيۡفَ كَانَ عَذَابِي وَنُذُرِ ﴾
[القَمَر: 18]
﴿كذبت عاد فكيف كان عذابي ونذر﴾ [القَمَر: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Adawa sun ƙaryata, to, yaya azabaTa take, da gargaɗi Na |
Abubakar Mahmoud Gumi Adawa sun ƙaryata, to, yaya azabaTa take, da gargaɗiNa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ãdãwa sun ƙaryata, to, yãya azãbãTa take, da gargaɗiNa |