Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 19 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿إِنَّآ أَرۡسَلۡنَا عَلَيۡهِمۡ رِيحٗا صَرۡصَرٗا فِي يَوۡمِ نَحۡسٖ مُّسۡتَمِرّٖ ﴾
[القَمَر: 19]
﴿إنا أرسلنا عليهم ريحا صرصرا في يوم نحس مستمر﴾ [القَمَر: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Mu, Mun aika da iska mai tsananin sauti a kansu, a cikin wani yinin nahisa mai dogewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mu, Mun aika da iska mai tsananin sauti a kansu, a cikin wani yinin nahisa mai dogewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mũ, Mun aika da iska mai tsananin sauti a kansu, a cikin wani yinin nahĩsa mai dõgẽwa |