Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 20 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿تَنزِعُ ٱلنَّاسَ كَأَنَّهُمۡ أَعۡجَازُ نَخۡلٖ مُّنقَعِرٖ ﴾
[القَمَر: 20]
﴿تنـزع الناس كأنهم أعجاز نخل منقعر﴾ [القَمَر: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Tana fizgar mutane kamar dai su kututturan dabino tumɓukakku ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Tana fizgar mutane kamar dai su kututturan dabino tumɓukakku ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Tanã fizgar mutãne kamar dai sũ kututturan dabĩno tumɓukakku ne |