Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 45 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿سَيُهۡزَمُ ٱلۡجَمۡعُ وَيُوَلُّونَ ٱلدُّبُرَ ﴾
[القَمَر: 45]
﴿سيهزم الجمع ويولون الدبر﴾ [القَمَر: 45]
| Abubakar Mahmood Jummi Za a karya* taron, kuma su juya baya domin gudu |
| Abubakar Mahmoud Gumi Za a karya taron, kuma su juya baya domin gudu |
| Abubakar Mahmoud Gumi Zã a karya tãron, kuma su jũya bãya dõmin gudu |