Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 44 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿أَمۡ يَقُولُونَ نَحۡنُ جَمِيعٞ مُّنتَصِرٞ ﴾
[القَمَر: 44]
﴿أم يقولون نحن جميع منتصر﴾ [القَمَر: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Ko za su ce: "Mu duka masu haɗa ƙarfi ne domin cin nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko za su ce: "Mu duka masu haɗa ƙarfi ne domin cin nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ zã su ce: "Mũ duka mãsu haɗa ƙarfi ne dõmin cin nasara |