Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 51 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿وَلَقَدۡ أَهۡلَكۡنَآ أَشۡيَاعَكُمۡ فَهَلۡ مِن مُّدَّكِرٖ ﴾
[القَمَر: 51]
﴿ولقد أهلكنا أشياعكم فهل من مدكر﴾ [القَمَر: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne haƙiƙa, Mun halaka irin gayyarku. To, shin, akwai mai tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙiƙa, Mun halaka irin gayyarku. To, shin, akwai mai tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙĩƙa, Mun halaka irin gayyarku. To, shin, akwai mai tunãni |